ha_2ki_tn_l3/15/37.txt

14 lines
485 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Rezin",
"body": "Wannan sunan mutum ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yotam ya kwanta da kakaninsa",
"body": "Barci yana wakiltar mutuwa. AT: \"Yotam ya mutu kamar yadda kakanninsa suka yi\" ko \"Kamar kakanninsa, Yotam ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Ahaz ɗansa ya zama sarki a madadinsa",
"body": "Kalmomin \"a madadinsa\" na nufin \"a maimakon sa.\" AT: \"ya zama sarki maimakon Yotam\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]