"body": "Kalmomin \"tafi ga wannan matsala\" kalma ce da ke nufin yin ƙoƙari sosai don yin wani abu. AT: \"Kun yi ƙoƙari sosai don kula da mu\" ko \"Kun yi\naiki tuƙuru don kula da mu\" (Duba: figs_idiom)"
"body": "Anan Elisha yana tambayarta ko tana son shi ya yi magana da sarki ko kuma shugaban sojoji don neman wata buƙata ta. Za a iya bayyana ma'anar wannan tambayar a bayyane. AT: \"Shin za mu iya neman ku\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Matar tana nufin cewa bata da buƙata tana da abubuwan da take buƙata saboda iyalinta suna lura da ita, AT: \"iyali na ne zaye dani domin suna lura da ni, bani da buƙatar komai.\" (Duba: figs_explicit)"