"body": "Za a iya bayyana hakan a sarari cewa wannan ne shekara ta talatin da tara ta mulkinsa. AT: \"a shekara ta 39 ta sarautar Azariya Sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
"body": "Samariya ita ce birnin da yake zaune a lokacin da yake mulkin Isra'ila. Maimaita fassarar:\n\"Shalum ya zauna a Samariya ya yi mulkin Isra'ila wata ɗaya kawai\" (Duba:"