ha_2ki_tn_l3/07/03.txt

14 lines
744 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Yanzu",
"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya fara ba da sabon ɓangaren labarin. "
},
{
"title": "Domin me za mu yi ta zama a nan har mu mutu? ",
"body": "Duk da cewa akwai maza guda huɗu, da alama ɗayansu ne ke yin wannan tambaya. Tambayar yana jaddada cewa bai kamata su aikata wannan ba. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Tabbas kada mu zauna anan har sai mun mutu\" (Duba: figs_rquestion) "
},
{
"title": "sun bar mu da rai mu rayu, in kuma zamu mutu mu mutu a can",
"body": "Mazajen guda huɗu masu kuturta suna cewa Aramiyawa ta yiwu su basu abinci ko su kasu, kuma wannan mutuwar ba komai bace tunda ko anan ma zamu mutu."
}
]