"body": "wannan tambayar ya tunar da mai karatu da cewa ayukan Yohoash a rubuce yake a wata littafi. duba yadda zaka fassara wannan jumla a 1:17 AT: \" an rubuta su cikin littafin tarihin sarakunan Isra'ila\" (See: figs_rquestion)"
"body": "\"zama a kursiyinsa\" a nan na nufin mulki a masayin mai saurata. AT: Yerobowam ya zama sarki\" ko \" Yerobowam ya fara mulki\"(duba: figs_metonymy)"