ha_2ki_tn_l3/11/15.txt

14 lines
558 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "kwamandoji na ɗari",
"body": " wannan na nufin Jami'in da ke kula da masu tsaron sarakuna da masutsaron fada . ga yadda zaku iya fassara wannan a 11:4."
},
{
"title": "duk wanda ya biyo ta",
"body": "wannan ya nuna cewa mutumin da ke bin ta yana so ne ya taimaka mata AT: \"duk wanda ya biyo ta domin ya ceceta. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "suka ja ta da ta kai dai dai inda dawakai ke shiga wurin",
"body": "wasu juyi sun fassara shi a kamar haka \"suka ja ta, suka dauke ta zuwa fada inda dawakai ke shiga "
}
]