"body": "Wannan ba wai yana nufin 'ya'yan su na cikinsu ba. amma, suma ƙungiya ce ta annabawa. Duba yadda aka fassara a 2:3. AT: \"ƙungiyar mazaje annabawa\" (Duba: figs_idiom)"
"body": "Tunda ba su san kowanne irin ganye ne ba sai basu san ko yana da kyau a ci ko bashi da kyau. AT: \"amma basu san ko suna da kyau ko ba kyau aci\" (Duba: figs_explicit)"