ha_2ki_tn_l3/03/09.txt

30 lines
1.0 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": " sarakunan Isra'ila da Yahuda dana Idom ",
"body": "Wannan na nufin sarakuna tare da sojojin su. AT: \" sarakunan Isra'ila da Yahuda dana Idom\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": " yi ta kai da kawowa",
"body": "Wannan ya bayyana hanyar da suka bi a fakaice kamar yadda yake a 3:7."
},
{
"title": "Rabin da'i'ra",
"body": "Baka ne da aka yi shi kamar rabin da'i'ra."
},
{
"title": "ba a sami ruwa ba",
"body": "Za a iya bayyana wa. AT: \"ba su sami ruwa ko kaɗan ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": " Me kenan? ko Yahweh ya tattaro sarakuna guda uku ya bashe su a hannun Mowab ne?''",
"body": "an yi amfani da tambayar da ba ta da amsa domin a nanata tsanani da bantsoro na yanayin da suka tsinci kansu. AT: \"kamar Yahweh zai bar dukkanmu uku mu hallaka a hannun Mowab!\" (Duba: figs_rquestion) "
},
{
"title": " bashe su a hannun Mowab ne",
"body": "A nan \"Mowab\" na nufin sojojin sa. \"hannun Mowab\" na nufin ikon Mowab"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]