"body": "babu tabaci a nan ko kalman nan \"gida\" anan na nufin haikali ne ko fadan sarki . wasu juyi sun fassara shi kalmamomi biyu na fari da suks bayyana haikali a matsayin fadan sarki wannan fassara yace \" daga gefen dama na haikalin zuwa gefen hagun na haikali\""
"body": "Firistoci suka zuba mashi man zaitun a kan Yoash a matsayin alaman cewa yenzu shine sarki. AT: \" shafe Yoash da mai (UDB) (Duba: translate_symaction)"