"body": "wannan na magana akan yankin jikin Yezebel da aka warwatsar a filin. tunda jikin an yanka shi ba yadda za iya yi ma ta jana'iza. AT: \"jikin Yezebel za a gutsuttsura shi a zubar kamar kashi a saura, yadda ba wanda zai gane yace.\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "kashi",
"body": "\"taki\" wannan na magana da kashi da ake amfani dashi a matsayin taki."