"body": "marubucin yayi amfani da wannan kalmar domin ya nuna cewa , ko dayake dukkan abin da Yosiya yayi suna da kyau, amma Yahweh yana fushi da Yahuda."
"body": "wuta misali ne na fushi kuma ƙunna wuta alama ce ta yin fushi. ana iya fassara ma'anar zafin fushi da fushi a zaman mai ma'ana . wannan za a iya fassara a cikin tsari mai aiki. AT: \" Yahweh bai juya baya daga zafin fushinsa ba, wanda ya yi gãba da\" ko Yahweh bai bar nuna zafin fushinsa ba domin, yana cikin fushi da su. (Duba : figs_metaphor and figs_abstractnouns)"