"title": " in ni mutumin Allah ne, bari wuta ta sauko daga sama",
"body": "Shugabannin suka kira Iliya mutumin Alla, amma sarkin da shugabannin basu nuna wa Iliya alamar ban girma. In ni mutumin Allah ne, ILiya yace bari wuta tasauko daga sama, wannan zai nuna cewa Iliya mutumin Allah kuma ya cancanci girmamawa daga gare su. fassara wannan maganar kamar yaddad kayi a 1:9. AT: \"idan ni mutumin Allah, In ni mutumin Allah ne, bari wuta tasauko daga sama\" ko \"idan ni mutumin Allah ne kamar yadda kunka ceIn ni mutumin Allah ne, bari wuta tasauko daga sama\""