"body": "Yehu yayi amfani da wannan tambayar don gaya wa manzon cewa ba damuwarsa ba idan ya zo cikin salama ko a'a. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. AT: \"Ba damuwa ku idan na kasance cikin salama!\" ko \"ba a gare ku ku san ko na zo cikin salama ba!\" (Duba: figs_rquestion)"