"body": "wasu juyi sun ce, \"hakika saboda fushin Yahweh, \" wanda ya zama daidai da karanta asalin nassin. idan masu fassara na da wasu juyi a yaruruka daban , sai a yi amfani da abin da ake so."
"body": " Jinin kwatanci na mara laifi , zubda jini bayani ne na kisan mutum mara laifi. AT: \" ya kashe mutane dayawa a Yerusalem\"(duba: figs_metonymy)"