"body": "wannan kalmar \"mugunta \" za a fassara ta a matsayin wata jumla \" aikin mugunta...mugunta\" \"gaban \"Yahweh anan na nufin yadda yake hukumchi ko zartaswa game da muhinmacin abubuwa . fassara wannan kamar yadda yake a 3:1 AT: \" abubuwanda Yahweh ya kira su ayukan mugunta\" ko abubuwan da Yahweh yana duban su a matsayin mugunta.(Duba: figs_nominaladj da figs_metaphor)"