"body": "Ana magana da hanyar da mutum yake rayuwa kamar wanda yake tafiya akan hanyar, da kuma \"bin mutum\" wani ma'anar ne don aikata abinda wancan mutumin yayi ko yana son wasu suyi. AT: \"yin biyayya ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
"body": "Ma’anar kalmar “tare da dukkan zuciyarsa” na nufin “gaba ɗaya” kuma “da dukan ransa” na nufin “tare da kasancewarsa duka”. Waɗannan jumla guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya. AT: \"da dukkan kasancewarsa\" ko \"da dukkan ƙarfinsa\" (Duba: figs_idiom da figs_doublet)"