"body": "Wataƙila kuna buƙatar fayyacewa cewa kerubobin su ne waɗanda suke kan akwatin alƙawarin. Marubutan Littafi Mai Tsarki sukan yi magana game da akwatin alƙawari kamar dai shi ne matasin ƙafar Yahweh wanda ya hau ƙafafunsa yayin da yake zaune a kursiyinsa a sama. Fassarar fassara: \"ku waɗanda ke zaune a kursiyinku a saman kerubobin a kan akwa "