"body": "Fushin Yahweh ya yi ƙuna gãba da Isra'ila, an bayyana shi kamar fushisa wuta ne da ke ƙona. AT: \"sai Yahweh yayi fushi da Isra'ila(Duba: figs_metaphor)"
"body": "\" Su\" anan na nufin Isra'ila \" hannu \" na nufin iko da sarafawa a bisan su. AT : \" ya bar Hazayel sarkin Aram da kuma ga hannun Ben Hadad ɗan Hazayel su cigaba da halakar da Isra'ila a filin ɗaga.(Duba: figs_metonymy)"
"body": "wadannan jumlolin nan guda biyu suna da ma'ana daya kuma an maimaita su ne don don girmamawa . zalumcin da ke magana a ciki yana da ma'ana daya kamar yadda sarkin Aramiyawa ke zalumtar su \" ya ga danniyar da ake yi wa Isra'ila, yadda sarkin Aram ya ke zaluntarsu.(Duba: figs_abstractnouns)"