"body": "Anan iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki kuma a dauka cewa ansar tabataciya ne . ana amfani da wannan tambayar ne domin maimaitawa. fassara wannan kamar yadda ka yi a 8:22 AT: \" an rubuta su ... Yahuda.\" ko za ka same su ... Yahuda (Duba: figs_activepassive da figs_rquestion)"