ha_2ki_tn_l3/06/30.txt

26 lines
1.4 KiB
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": " ya ji maganar matar",
"body": "Kalmar \"kalmomin\" yana ga abin da matar ta faɗi. AT: \"ta ji matar tana faɗi abin da ita da sauran matan suka aikata\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya keta tufafinsa",
"body": "Sarkin ya keta rigarsa ta waje ya nuna ɓacin ransa. AT: \"ya keta tufafinsa dan baƙin ciki\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "yana wucewa gefen katanga",
"body": "Ya kasance yana yawo a jikin bango lokacin da matar ta kira shi cikin 2 Sarakuna 6:24. Yanzu ya ci gaba da tafiya da shi. "
},
{
"title": "saye da tufafin makoki a jikinsa",
"body": "Ta wuri sa kayan makoki har ma da kayansa na ciki, sarkin ya nuna cewa yana baƙin ciki da fushi. AT: \"yasa kayan makoki a cikin rigarsa ta waje, na taɓa rigarsa\" ko \"ya na sa kayan makoki a ƙasan igiyarsa domin ransa ya ɓaci\" (Duba: translate_names) "
},
{
"title": "dama Allah ya yi mini haka, har ma fiye",
"body": "Sarkin na cewa dama Allah hukunta shi ko ma ya kashe shiidan Elesha annabi bai mutu akan abinda yake faru wa da samariya. AT: \"Bari Allah ya hukunta ni ya kashe ni\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "har kan Elesha ɗan Shafat ya tsaya a kansa yau.\"",
"body": "Wannan na nufin Elesha zai mutum, mutuwa ta wurin yankan kai. AT: \"idan ba'a yanke kan Elesha ɗan Shafat yau ba\" ko \"idan sojoji na basu yanke kan Elesha ɗan shafat yau ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]