"body": "Kalmar \"shi\" yana nufin Yosiya. Da zai umurci ma'aikatansa su yi waɗannan abubuwan. Wataƙila Hilkiya da firistocin da suka taimaka masa sun yi waɗannan abubuwan. AT: \"ya sa su ƙone su ... kuma su ɗauka\" (Duba: figs_explicit)"
"body": " \"a matsayin wata hanyar bauta wa Ba'al, rana da wata, taurari, da dukan taurari\" a matsayin hanyar bauta ga Ba'al, da rana da wata da duniyoyi da dukkan taurarin sama"