"body": "Kan gatari na nufin ƙarfen mai kaifi. Wannan na nufin ya fita daga ƙotar ya faɗa cikin ruwa. AT: \"kan gatarin ya ifta daga hannun ya faɗa cikin ruwa.\""
"body": "Mutumin ya fadi hakan ne don nuna cewa ya fusata da takaici. Idan kuna da wata hanyar da za ku iya bayyana waɗannan motsin zuciyarku a yarenku, zaku iya amfani da shi anan. "