"body": "Ana amfani da wannan tambaya don tunatar da mai karatu cewa an rubuta waɗannan abubuwan. Duba yadda ake fassara wannan kalmar a 2 Sarakuna 8:23. AT: \"An rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuzda.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Mutanen da suka shirya makircin suka aike da waɗansu mutane don su bi\nAmaziya zuwa Lakish wadanda suka kula maƙirkishiyan sun aika mazaje domin su bi Amaziya zuwa lakish"