ha_2ki_tn_l3/04/14.txt

26 lines
531 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "kira ta",
"body": "\"Gaya mata ta zo ta gani\""
},
{
"title": "Bayan ya kira ta",
"body": "\"bayan Gehazi ya kira ta\""
},
{
"title": "ƙofa",
"body": "Wannan na nufin murfin ƙofa. AT: \"murfin ƙofa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yaro",
"body": "\"yaron ki\""
},
{
"title": "shugabana da kuma mutumin Allah",
"body": "Matar ta yi amfani da waɗannan sunaye ta na nufin Elisha."
},
{
"title": "baiwarka",
"body": "Matar na nufin ita baiwar Elisha ce domin girmamawa."
}
]