"body": "ana iya rubuta wannan tambayar a matsayin bayyani. duba yadda za a fasara wannan kamar yadda ya ke a 1:17 AT: \"an rubuta su a cikin ayukan sarakunan Isra'ila ba\"(duba: figs_rquestion)"
"body": " wannan na nufin Yehu ya mutu. wannan na bayani ne da cewa an binne shi da kakaninsa. kamar yayi barchi ne da su AT: \" Yehu ya mutu , suka kuma bizne shi tare da ubanninsa a Samariya, in da aka binne kakaninsa,\" (Duba: figs_euphemism da figs_metaphor)"