"body": "Ana iya furta wannan a sarari da cewa wannan shine shekaransa sa na hamsin na mulkinsa. AT: \"A shekara ta 50 na mulkin Azariya sarkin Yahuda\" (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
"body": "Ganin Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin\n2 Sarakuna 3: 2. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya ɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Barin zunubai yana nuna ƙin aikata waɗannan zunuban. AT: \"Fekahiya bai ƙi aikata zunuban Yerobowam ɗan Nebat ba\" ko kuma \"ya yi zunubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi\" (Duba: figs_metaphor)"