ha_2ki_tn_l3/14/11.txt

22 lines
926 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Amma Amaziya bai saurara ba",
"body": "Anan \"saurare\" yana nufin yin biyayya ga gargaɗin. AT: \"Duk da haka, Amaziya bai yi biyayya da gargaɗin Yehoash ba\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yehoash sarkin Isra'ila ya kai hari kuma shi da Amaziya sarkin Yahuda sun sadu da juna ido da ido ",
"body": "Waɗannan sojojin waɗannan sarakuna sun tafi yaƙi da su. AT: \"Yehoash da sojojinsa suka tafi don su yi yaƙi da Amaziya da sojojinsa, suka\nkuma haɗu da juna\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Bet Shemesh",
"body": "Wannan gari ne, cikin ƙasar Yahuda, kusa da iyaka Isra'ila. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Isra'ila ta kãda Yahuda",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Isra'ila ta ci Yahuda\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "kowanne mutun ya gudu gida",
"body": "\"Dukkan mutanen Yahuda suka gudu zuwa gida\""
}
]