"body": "tushen asalin inuwan zai iya bayyana a sarari. AT: \" kana son Yahweh ya sanya Inuwa ta hanyar hasken rana a kan matakalar don zuwa gaba da taku goma ko komawa baya da taku goma?(Duba: figs_explicit)."
"body": "wannan bayyanin na nufin \"matakalar Ahaz\" kamar yadda yake a 20:10 wannan matakalar ta musanman ne wanda sarki Ahaz ya gina ta a hanyar da za a iya sansance da lokatai tsayuwa da faduwar rana. wannan matakalar na iya sanar da lokaci"