"body": "Shekara ta biyu na Azariya sarkin Yahuda **- ana iya fadisa a sarari cewa wannan shine shekarasa na 52 na Azariya sarkin Yahuda. (Duba: figs_explicit da translate_numbers)"
"body": " fuskar Yahweh na wakiltar hukumcin Yahweh . duba yadda zaka fassara wannan a 3:1 AT: \" abin dake mugunta bisa ga hukumcin Yahweh\" ko \" abubuwan da Yahweh yana dubansu a matsayin mugunta.(Duba: figs_metaphor)"
"body": "kauce daga zunuban na wakiltar kin aikata zunubi .AT: Zakariya Bai kauce daga zunuban Yerobowam ɗan Nebat \" ko \" yayi zunuubi kamar yadda Yerobowam ɗan Nebat ya yi zunubi (Duba: figs_metaphor)"