"body": "Wannan kalmar ana amfani da ita anan don alamar hutu a cikin babban labarin\nlabarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin yadda Yoram ya ji rauni kuma ya\ntafi ya murmure a Yezriyel. (Duba: writing_background) "
"body": "Waɗannan suna magana ne kawai da rundunar Isra'ilawa, ba ga kowane mazaunan Isra'ila ba. AT: \"shi da sojojinsa\" ko \"shi da sojojin Isra'ila\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Wannan ya nuna yana rauni a cikin yaƙi tare da Aramiyawa. AT: \"raunukan da Yoram ya samu yayin yaƙin tare da sojojin Aram\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "\"Idan kun yarda da ni\" Yehu ya yi amfani da wannan kalmar wajen magana idan mutane suna goyon bayan shi sarki kuma ya yanke shawara. AT: \"Idan da gaske kuna son in zama sarkin ku\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Wannan yana nufin gaya wa Yoram da rundunarsa na shirin Yehu. AT: \"don faɗakar da sarki Yoram da rundunarsa a Yezriyel\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Ana amfani da kalmar \"yanzu\" a nan don alamar hutu a cikin babban labarin. Anan marubucin ya faɗi bayanin asalin game da Ahaziya wanda ya\nziyarci Joram. (Duba: writing_background)"