"body": "ana amfani da wadannan tambayoyin don a tunatar ko a sanr da mai karatu, da cewa bayyani game da Manahem yana cikin wani takarda. duba yadda zaka fassara wannan a 1:17 AT: \" a rubuce suke a litaffin tarihin sarakunan Isra'ila \" (Duba: figs_rquestion)"
"body": " barci na wakiltar mutuwa . duba yadda zaka fassara wannan a 10:34 AT : Manahem ya mutu kamar yadda kakaninsa suka mutu\" ko \" kamar kakaninsa Manahem ya mutu\"(Duba: figs_metaphor da figs_euphemism)"