ha_2ki_tn_l3/10/25.txt

18 lines
852 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "ya ce da 'yan tsaro da hafsoshi",
"body": "Wataƙila kuna buƙatar bayyana cewa Yehu ya fito daga haikalin kafin ya yi magana da mai tsaron. AT: \"ya koma waje da haikalin Ba'al ya ce\nwa masu tsaro da hafsoshi\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "da kaifin takobi",
"body": "Mutanen suka yi amfani da takobi don kashe masu bautar Ba'al. Wannan magana tana nufin takobinsu. AT: \"da takobinsu\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "suka jejjefar da su waje ",
"body": "Wannan yana nufin jefa gawawwakin mutane daga haikalin. AT: \"sun jefar da gawawwakinsu daga haikalin\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "mayar da shi makewayi",
"body": "\"sanya shi ɗakin bayan gida\". Wurin bayan gida shi ne gidan wanka, ko kuma wurin bayan gida, yawanci don zango ko gine-ginen da ake amfani da su don sojoji."
}
]