"body": "ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki . AT: ba a rusa kan tuddai ba\" ko \" Azariya bai bar wani ya ya dauƙe kan tuddai ba\"(See: figs_activepassive)"
"body": "kalman nan \"gidan\" na nufin mutane da ke zaune a cikin fadan sarki. saboda Azariya kuturu ne, ya zama dole ya zauna a kebebiyar gida.sai ɗansa Yotam ya karbi shugabancin fadan"