"body": "Wannan wani birni ne a ɓangaren Yahuda. ''Libna'' na nufin mutanen da suke a can. AT: \"mutanen Libna\" (Duba: translate_names da figs_metonymy)"
"body": "Wannan tambayar anyi ta ne a gayawa mai karatu ko a tuna masa bayanai game da Yehoram na sauran littattafai. AT: \"waɗannan abubuwan an rubuta ... Yahuda.\" ko \"zaka iya karanta su ... Yahuda.\" (Duba: figs_rquestion da figs_activepassive) "
"body": "A nan \"hutu\" wata hanya ce ta cewa wani ya mutu. Bayan ya mutujikinsa aka bizne shi a wuri ɗaya da kakaninsa. Maganar \"aka bizne shi\" za a iya cewa. AT: \"Yehorsm ya mutu, suka bizne shi da kakaninsa\" (Duba: figs_euphemism da figs_activepassive)"