"body": "kalman nan \" fuskar Yahweh\" daidai ne da yadda Yahweh yake duban abubuwa, Misalai ne na hukumcin Yahweh AT: \" abin da ke da kyau a fuskar Yahweh ko \" abinda Yahweh yana duban sa a matsayin mai kyau.(Duba: figs_metonymy and figs_metaphor)"
"body": "a na iya furta wannan a cikin tsari mai aiki.AT: \" ba wanda ya ƙwato ba a ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba\" ko \" Yatam bai bai ƙwato wuraren tsafin kan tuddai ba\" (Duba: figs_activepassive)"