ha_2ki_tn_l3/08/28.txt

18 lines
819 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ahaziya ya tafi tare da Yoram ɗan Ahab, domin su yi yaƙi gãba da Hazayel, sarkin Aram",
"body": "Sunayen sarakunan nan uku suna nufin\nrundunarsu da ke rakiyar su. AT: \"Rundunar Ahaziya ta haɗa kai da rundunar Yoram na Isra'ila don su yi yaƙi da rundunar Hazayel na Aram\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ya warke",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"don warkarwa\" ko \"don murmurewa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "yaƙi da Hazayel sarkin Aram",
"body": "A nan \"Hazayel\" na nufin shi da sojojinsa. AT: \"sojojin Hazayel sarkin Aram\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "an yi wa Yoram rauni",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"Aramiyawa sun raunata Yoram\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]