"body": "Wannan ya bayyana tsawon lokacin da Ahaziya ya fara sarauta a matsayin sarkin Yahuda ta hanyar faɗi tsawon lokacin da Yehoram, sarkin Isra'ila na yanzu yake sarauta. AT: \"A shekara ta goma sha biyu ta Yoram ɗan Ahab ya zama sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Gaban Yahweh yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"abin da ke mugunta cikin hukuncin Yahweh\" ko \"abin da Yahweh ya\nɗauka mugunta ne\" (Duba: figs_metaphor)"
"body": "Wannan ya bayyana dangantakar Ahaziya da Ahab. Mahaifin Ahaziya ya auri 'yar Ahab. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: \"ɗan\nsurukin Ahab\" ko \"jikan Sarki Ahab\" (Duba: figs_explicit)"