ha_2ki_tn_l3/22/14.txt

18 lines
717 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Hulda",
"body": "wannan sunnan mace ne .(Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Shallum... Tikvah ... Harhas",
"body": "wadannan sunayen mutane ne (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " mai tsaron ɗakin da ake ajiyan sutura",
"body": "ma'anar na iya zama 1) mutumin da ke lura da kayayakin da firist ke sakawa a haikali. ko 2) mutumin da ke lura da da kayaykin sarki"
},
{
"title": "tana zaune a Yerusalem a yankin sabon birnin",
"body": "\"yankin sabon birnin\" anan na nufin sabobi gine gine a arewacin Yerusalem . a yankin na biyu.AT: \" tana zaune a Yerusalem a yankin sabon birnin\" ko \"tana zaune a sabuwar Yerusalem\" (Duba: figs_explicit da translate_ordinal)"
}
]