"body": "Sarakunan da suka kai harin Ahaz suna wakiltar sojojin waɗanda sarakunan suke yi wa Ahaz da jama'arsa. AT: \"waɗanda suka yi karo da ni da rundunarsu\" ko \"waɗanda sojojinsu suka yi karo da ni\" (Duba: figs_synecdoche)"
"body": "Kalmar “sarki” tana wakiltar sarki da sojojinsa. Hakanan, Damaskus tana wakiltar mutanen da suke zama. AT: \"sarkin Asiriya da rundunarsa sun yi yaƙi da mutanen Damaskus\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)"
"body": "Kashe mutane yana wakiltar tilasta musu su tafi. Watau fassarar: \"ya sa mutane su zama\nfursunoni ya tilasta su zuwa Kir\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Ma'anar mai yiwuwa sune 1) wannan sunan gari ne ko 2) wannan kalma tana nufin \"birni\" kuma yana nufin babban birnin Asiriya. (Duba: translate_names)"