"body": "Gaban Ubangiji yana wakiltar hukuncin Yahweh ko tantancewa. AT: \"Yahweh yana ɗaukar wannan a zaman abu mai sauki da ake yi\" ko \"Wannan abu ne mai sauƙi ga Yahweh yayi\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Birni mai garu yana da kariya sosai daga abokan gaba ta abubuwa kamar su katanga mai kyau ko wuri mai sauƙi wanda ba za'a iya kiyaye shi ba. "
"body": "Wannan yana nufin sanya dutse a cikin ƙasa mai daɗi saboda haka yana da wahala a yi amfani da shi. Ana iya bayyana ma'anar wannan bayani a sarari. AT: \"lalata kowane yanki mai kyau ta hanyar rufe su da duwatsun\" (Duba: figs_explicit)"