ha_2ki_tn_l3/11/07.txt

22 lines
847 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yeho'iada ya ci gaba da ba da umurni ga sojojin da za su kāre Sarki Yowash."
},
{
"title": "domin sarki",
"body": "Dole ne su yi tsaro don manufar kare sarki daga cutarwa. AT: \"don kare sarki Yowash\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "duk wanda ya shigo wurinku",
"body": "\"Duk wanda yayi ƙoƙari ya wuce ka yayin da kake kare Sarki Yowash.\" Matsayi yana nufin layin sojoji. "
},
{
"title": "sai ku kashe shi.",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai aiki. AT: \"dole ne ku kashe shi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Za ku kasance tare da sarki a lokacin da ya fita da lokacin da ya dawo ciki",
"body": "Waɗannan abubuwa guda biyu nuni da duk abin da sarki yake yi. AT: \"Dole ne ku kasance kusa da\nsarki koyaushe\" (Duba: figs_merism)"
}
]