"body": "Anan “hannun” Yahweh yana nufin ikonsa. Fassara ta dabam: \"ikon Ubangiji ya\nhau kan Elisha\" (Duba: A nan \"hannun\" Yahweh na nifin \"iko.\" AT: \"ikon Yahweh ya zo kan Elesha\" (Duba: figs_metonymy)"
"body": "Kabarin dogo ne mai tsayi da ma’aikatan suka tono a cikin ƙasa don ɗaukar\nruwa. Tare mahara wani dogon tsanya da ma'aikata suka yi a ƙas domin su ringa tare ruwa"