[
{
"title": "Akan tsauni",
"body": "\"Tsaunin Karmel\""
},
"title": "ta kama ƙafafunsa",
"body": "Wannan ya nuna cewa ta durƙusa ko a kwance a ƙasa a gaban shi kuma ta kama ƙafafunsa. AT: \"Ta faɗi a ƙasa a gabanta kuma ta sanya hannayenta a ƙafafunta\" ( Duba: figs_explicit) "
"title": "Yahweh kuma ya ɓoye mani al'amarin, bai kuma faɗa mani komai ba",
"body": "Elisha ya iya ganin matar ta yi fushi amma Yahweh bai bayyana masa dalilin matsalar nata ba. "
}
]