"body": "Yaron ya faɗi haka ne saboda kansa ya ji rauni. Ana iya bayyana ma'anar wannan a sarari. AT: \"Kaina na ciwo! Kaina na ciwo!\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Anan ga gwiwar macen tana nufin cinyarta. Ta riƙe ɗanta a cinyarta har ya mutu. AT: \"ta riƙe ta a cinyarta har tsakar rana sannan ya mutu\" (Duba: figs_synecdoche)"