ha_2ki_tn_l3/04/03.txt

6 lines
219 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Dole ne ki shiga ɗaki ",
"body": "Wannan yana nufin shiga cikin gidansu. Ana iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayanin a bayyane. AT: \"dole ku shiga cikin gidan ku\" (Duba: figs_explicit)"
}
]