"body": "Yehoshafat yayi amfani da tambaya anan don nufin akwai annabawa ana da zasu bincika. za a iya rubuta shi AT: \"Na tabbata akwai annabawan Yahweh anan! ku gaya mani inda zan sami wani domin mu tambayi Yahweh.\" (Duba: figs_rquestion)"
"body": "Wannan ma’anar yana nufin cewa shi mataimakan Iliya ne. Bayanin “zuba ruwa\na hannu” kwatankwacin ɗaya daga cikin hanyoyin da ya bauta wa Iliya. Watau\nfassara: \"wanda ya kasance mataimaki ga Iliya\" (Duba: Wannan habaici ne cewa shi maitaimakon Iliya n. maganar \"zuba ruwa ahannunsa\" yana yi ne na nuna wata hanya da ya bautawa Iliya. AT: \"si maitaimakon Iliya ne\" (Duba: figs_idiom)"
"body": "Wannan yana nufin cewa shi annabi ne kuma Ubangiji yana faɗa masa abin da\nzai faɗa. Fassarar Maɗaukaki: \"Yana magana da abin da Yahweh ya ce masa ya\nfaɗi\" (Duba: Wannan na nuna cewa shi annabi ne kuma Yahweh na faɗa masa abinda zai ce. AT: \"yana faɗar abinda Yahweh ya faɗa masa ya ce\" (Duba: figs_explicit)"
"body": "Suka tafi suka ga Iliya suka tambayeshi abinda za su yi. ma'anar shine AT: \"suka je suke ga Iliya suka faɗa masa abind zasu yi\" (Duba: figs_explicit)"