"body": "wannan kalmar \" layin magwajin\" da \" layin ma'aunin\" dukan su misalai ne na magwajin da Yahweh yayi amfani da shi domin hukumchi wa mutaneAT: \" Zan a saman Yerusalem layin magwajin da zan gwada Samariya, da layin ma'aunin gwada gidan Ahab (Duba: figs_metaphor)"