ha_2ki_tn_l3/01/15.txt

6 lines
373 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Shin domin ba bu Allah ne a Isra'ila wanda zaka tambaya domin samun sadarwa?",
"body": "Wannan tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'al-Zebub. Za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. AT: \"Dole ne a yi tunanin cewa babu wani Allah a cikin Isra'ila wanda zaku nemi bayani!\"(Duba: figs_rquestion da figs_irony)"
}
]