"body": "Sarki Mesha ya ƙona ɗansa da wuta har sai da ya mutu. ya yi haka a matsayin hadaya ta ƙonawa a ga kemosh, allahn ƙarya na Mowab. (Duba: figs_Explicit)"
"body": "A nan kalmar \"fushi\" za a iya sa shi a matsayin aikatau. akwai mutum biyu da zai iya yiwuwa suna fushi 1) sojojin Mowabawa. AT: \"don haka sojojin Mowabawa suna fushi dan Isra'ila\" ko kuma 2) Allah. AT: \"don haka Allah na fushi sosai da Isra'ila\" (Duba: figs_abstractnouns)"