"body": "wannan na nufin ya aiki dan sakon ya kai sako zuwa ko ina a ƙasar, AT:\" sai Yehu ya aika da manzani \" ko \" Yehu ya aika da sako\"(Duba: figs_explicit)"
"body": " ana iya furta wannan a ingantancen tsari. AT: har ga kowane mai bauta wa ba'al ya kasance a wannan wurin\" ko har sai kwane mutum ya kasance\"(Duba: figs_doublenegatives)"
"body": "\"Ajiya\" anan na nufin kula ko lura da wani abu. AT: wand yake kula da ma'ajiyar kayan firistoci \" ko wanda ya ke lura da kayan firistoci\"(Duba: figs_idiom)"